Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kasashen duniya sun gaza kawo karshen rikicin Isra'ila da Hamas

Wallafawa ranar:

Kwanaki 12 da barkewar rikicin tsakanin Isra’ila da Falasdinu, ana iya cewa har zuwa lokaci kasashen duniya sun gaza samar da tsagaita wuta balantana a iya isar da kayan jinkai da milyoyin mutane da ke Gaza. 

Yadda harin Isra'ila ya lalata yankunan Falasdinawa a Zirin Gaza.
Yadda harin Isra'ila ya lalata yankunan Falasdinawa a Zirin Gaza. AP - Fatima Shbair
Talla

Shin ko za a bayyana wannan a matsayin gazawa ko kuma nuna halin ko-in-kula daga kasashen duniya? 

Har zuwa yaushe ne duniya za ta zauna don samar da maslaha a game da wannan rikici da ya aka share shekaru aru-aru ana fama da shi a yankin Gabas ta Tsakiya. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.