Kan yadda gwamnatin sojin Nijar ke korar wakilan kasa-da-kasa da ke kasar
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:31
Bayan jakada da kuma dakarun Faransa, a yanzu kuma sojoji da suka kwaci mulki a Jamhuriyar Nijar, sun umurci shugabar ofishin MDD da ta fice daga kasar a cikin kwanaki uku.
Mahukuntan sojin na zargin jami’ar ce da yin kare tsaye a game da muradun jamhuriyar Nijar a matakin kasa da kasa.
Abin tambayar shine, ko ya ya wannan takun saka tsakanin sojojin Nijar da kuma kasashen duniya za ta kasancdce?
Anya kuwa hakan zai haifar wa kasar ta Nijar da sakamako mai kyau?
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu