Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ana zargin kamfanonin kasashen waje da sace wa Afirka arzikin karkashin kasa
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:51
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ya bayar da damar tattaunawa a kan zargin da aka dade ana yi wa wasu kamfanonin kasashen waje kan aikin hakar ma’adinai ba a kan ka’ida ba tare da taimaka wa wajen yaduwar makamai a kasashen da dama na Afirka.
Talla
Ko a lokacin da yake jawabi cikin Zauren Majalisar Dinkin Duniya, shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya fito fili karara inda ya ce yanzu haka akwai kamfanoni da dama da kuma mutane daidaiku da ke cikin wannan haramtacciyar safara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu