Ra'ayoyin Masu Saurare kan batutuwa da dama
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:59
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.
Ko da yake a wannan mako, masu sauraro da dama sun bayyanan ra'ayoyin su ne game da halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar, bayan da sojoji suka kifar da gwamnatin zababben shugaba Bazoum Muhammad, da kuma tsauraran matakan da ECOWAS ke ci gaba da dauka a kan kasar.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu