Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan karewar wa'adin da ECOWAS ta bai wa sojojin Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:24
Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana ya bayar da damar tattaunawa ne akan karewar wa’adin mako daya da Kungiyar Ecowas/Cedeao ta bai wa sojoji domin dawo da Mohamed Bazoum kan karagar mulkin Jamhuriyar Nija, amma ga alama har zuwa yau yanzu sojojin ba su canza ra’ayi ba.
Talla
Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da jagoran kungiyar Ecowas kuma shugaban Najeriya Bola Tinubu ke fuskantar matsin lamba da kuma kin goyon bayan wannan yunkuri daga mafi yawan al’ummar Najeriya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu