Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan taron kungiyar ECOWAS a guinea Bissau

Wallafawa ranar:

Taron shugabannin kasashen yammacin Afirka mambobi a kungiyar Ecowas wanda ya gudanar jiya lahadi a Guinea-Bissau, ya yanke shawarar kin sanya wa kasashen Mali, Burkina Faso da kuma Guinea Conakry sabbin takunkumai saboda kasancewarsu karkashin gwamnatocin mulkin soji. 

Sabon shugaban kungiyar ECOWAS kuma shugaban Najeriya kenan, Bola Ahmed Tinubu.
Sabon shugaban kungiyar ECOWAS kuma shugaban Najeriya kenan, Bola Ahmed Tinubu. © premiumtimes
Talla

To sai dai taron ya jaddada matsayin kungiyar na ci gaba da kare tsarin dimokuradiyya a yankin, tare da yin nazari dangane da yiyuwar kafa runduna ta musamman da za ta yaki ta’addanci da kuma hana juya mulki a yankin. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Ahamd Alhassan ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.