Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan cika shekaru 12 da kawo karshen mulkin tsohon shugaban Libya Ghaddafi

Wallafawa ranar:

Shirin ya mayar da hankali kan bikin cika shekaru 12 da kaddamar da boren da yayi sanadiyyar kawo karshen mulkin Mou'ammar Ghaddafi, har yanzu Libya na ci gaba da fama da tashe-tashen hankula da kuma rashin tsayayyar gwamnatin da za ta iya tabbatar da karfin ikonta a duk fadin kasar.

Tsohon shugaban Libya, marigayi Muammar Gaddafi
Tsohon shugaban Libya, marigayi Muammar Gaddafi Reuters
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Hauwa Muhammad.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.