Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan yadda 'yan ci-rani ke rayuwa a sassan duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:50
Sama da mutane milyan 280 ne ke rayuwa a matsayin ‘yan ci-rani a sassan duniya, kamar dai yadda alkalumman da MDD ta fitar a ranar kula da matsalolin bakin haure da aka gudnar 18 ga wannan wata na Disamba.
Talla
Yayin da wasu ke gararamba a cikin kasashensu, wasu kuwa na kokarin tsallakawa ne zuwa yankin Turai da Amurka a cikin yanayi mai hadari da kuma kaskanci.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu