Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan yadda aka fafata wasan karshe tsakanin Faransa da Argentina

Wallafawa ranar:

Argentina ta doke Faransa 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida, abin da ya ba ta damar lashe Kofin Duniya a wasan da aka buga cikin daren ranar Lahadi a kasar Qatar.

Dan wasan Faransa Kyllian Mbappe
Dan wasan Faransa Kyllian Mbappe AP - Natacha Pisarenko
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron Hauwa Muhammad cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.