Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan yadda kasashen Turai ke kokain inganta alaka da Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 17:02
Yanzu haka ana iya cewa manyan kasashen duniya da suka hada da Amurka, China da kuma Rasha na ci gaba da gogayya da juna domin samun karin karbuwa a nahiyar Afirka.
Talla
Yayin da Amurka ke kokarin tallata manufofinta na kasuwanci, tsaro, dimokuradiyya da kuma kare hakkokin bil’adam, Rasha da China kuwa na batun fadada kasuwanci ne ko kuma taimaka wa Afirka a fannin tsaro.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Hauwa Muhammad.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu