Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan bawa kananan hukumomi 'yancin cin-gashin kai a Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, yanzu haka akwai kyakkyawan fatar ganin kananan hukumomi sun samu kwarya-kwaryan ‘yancin cin-gashin kansu matukar shirin yi wa kundin tsarin mulkin kasar gyara ya kammala.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kenan a birnin Maiduguri
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kenan a birnin Maiduguri © Nigeria presidency
Talla

Da dama daga cikin ‘yan Najeriya dai na ganin cewa kananan hukumomi su ne mafi kusa ga mafi yawan ‘yan Najeriya.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.