Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan zanga-zangar mutuwar Mahsa Amini a kasar Iran

Wallafawa ranar:

Dalibai mata a Iran sun ja ragama a zanga-zangar nuna bacin rai kan mutuwar Mahsa Amini, inda suka rika cire jihabansu , yayin da suka nuna adawa da kisan da jami’an tsaro ke yi wa masu boren.

Zanga-zangar ta yi sandiyyar rayukan mutane da dama a cewar kungiyoyi
Zanga-zangar ta yi sandiyyar rayukan mutane da dama a cewar kungiyoyi AP - Aurelien Morissard
Talla

Amini mai shekaru 22, ta mutu ne bayan ta shafe ‘yan kwanaki a hannun jami’an ‘yan sandan kula da da’a da suka kama ta saboda rashin lullube kanta.

Latsa alamar sauti domin sauraron shirin da Hauwa Muhammad ta shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.