Kan juyin mulkin da sojoji suka sake yi a Burkina Faso
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:00
A karo na biyu kenan cikin kasa da shekara guda da sojoji ke juyin Mulki a Burkina Faso, lamarin da ke nuna irin rarrabuwar kawunan da ke tsakanin sojojin kasar.
A karshen makon da ya gabata ne, Kaften Ibrahim Traore ya hambarar da Laftanaar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba wanda shi ma ya kwace Mulki a cikin watan Janairun wannan shekara daga hannun zababben shugaba, wato Roch Marc Christian Kaabore bisa zargin sa da gazawa wajen samar da tsaro a kasar.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shirya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu