Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan illar gurbatacciyar iska ga lafiyar dan adam

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Jihar Legas da ke Najeriya ta ce yara akalla dubu 22 da 500 ne suka mutu a Jihar sakamakon shakar gurbatacciyar iska, abinda ke tabbatar da birnin a matsayin daya daga cikin wadanda suka fi fuskantar irin wannan matsalar a duniya baki daya.

Masana dai na ci gaba da jan hankali gwamnatoci kan illolin da gurbatacciyar iska ke haifarwa
Masana dai na ci gaba da jan hankali gwamnatoci kan illolin da gurbatacciyar iska ke haifarwa AP - Altaf Qadri
Talla

Shugabar hukumar kare muhalli a jihar Dolapo Fasawe ce ta gabatar da wadannan alkaluma masu tada hankali.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Halima Sani Jumare ta shirya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.