Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayi: Kan yadda ambaliyar ruwa ke lalata amfanin gona a wasu kasashen Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:57
A wani abu da masana ke dangantawa da matsalar sauyin yanayi, yanzu haka kasashe da dama na fama da matsalar ambaliyar ruwa da ke haddasa asarar rayuka da kuma barnata dukiya mai tarin yawa.
Talla
Daga Sudan, Zuwa Najeriya da kuma Jamhuriyar Nijar, daga watan yuni kawo yanzu sama da mutane 150 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan ambaliyar.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Halima Sani Jumare ta shirya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu