Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Kan nasarar da William Ruto ya samu a zaben Kenya

Wallafawa ranar:

Hukumar zaben Kenya ta bayyana mataimakin shugaban kasar William Ruto a matsayin wanda ya yi nasarar lashe zaben shugabancin kasar da aka yi ranar talatar.

William Ruto kenan lokacin da yake karbar takardar shaidar lashe zaben shugaban kasa, da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar ta mika masa
William Ruto kenan lokacin da yake karbar takardar shaidar lashe zaben shugaban kasa, da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar ta mika masa REUTERS - THOMAS MUKOYA
Talla

Ruto dai ya doke Rahila Ondiga ne wanda ya tsaya neman shugabancin kasar har sau biyar ba tare da ya nasara ba, duk da cewa a wannan karo ya samun goya bayan shugaban kasar mai ci Uhuru Kenyatta.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.