Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Najeriya ta kashe sama da biliyan 200 don ceto bangaren lantarki
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:32
Gwamnatin Najeriya tace ta kashe naira biliyan 247 a matsayin tallafi domin ceto bangaren samar da wutar lantarki dake fuskantar matsaloli.
Talla
Wannan na zuwa ne yayin da ake ci gaba da samun matsalar daukewar lantarki a fadin kasar, duk da ikirarin da gwamnati ke yi na kawo karshen mataslar.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Halima sani Jumare ta shirya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu