Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Karancin takin noma a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan samar da wadatattan taki ga manoma a Najeriya a daidai lokacin da ake fuskantar karancin takin saboda rikicin Ukraine. Wannan na zuwa ne a yayin da Dangote ya kaddamar da katafaren kamfanin samar da taki a birnin Lagos na Najeriya.

RFI Hausa na bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu kan maudu'ai da dama.
RFI Hausa na bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu kan maudu'ai da dama. Pixabay/thiagocaribe
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.