Isa ga babban shafi
Siyasar Najeriya

'Yan Najeriya mazauna waje na bukatar a ba su damar kada kuri'a a zabe mai zuwa

Wallafawa ranar:

Shirin Siyasar Najeriya na wannan mako tare da Rukayya Abba Kabara ya yi dubi yiwuwar baiwa 'yan Najeriya damar kada kuri'a daga waje yayin da babban zaben kasar da ke karatowa cikin shekarar nan ta 2023.

Wasu daga cikin masu zabe a Najeriya
Wasu daga cikin masu zabe a Najeriya STEFAN HEUNIS / AFP
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.