Isa ga babban shafi
Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a

Ra'ayoyin Masu Saurare kan kisan gillar da aka yi wa mutane a Kamaru

Wallafawa ranar:

Mahukunta a Kamaru, sun ce mutane 25 ne ‘yan bindiga suka yi wa kisan gilla a cikin yanayi na tozartarwa, lura da cewa wasu daga cikin mutanen an kashe su ne bayan an yi musu fyade tare da nuna hotunansu a hoton bidiyo. 

Wasu sojojin Kamaru
Wasu sojojin Kamaru AFP PHOTO / REINNIER KAZE
Talla

 

Wannan dai ya wakkana ne a daya daga cikin yankunan da masu amfani da turancin Ingilishi ke fafutukar ballewarsu daga kasar ta Kamaru. 

Shin me za ku ce a game da yadda ‘yan bindigar suka karkata akalar hare-harensu ga fararen hula bayan tsawon shekaru suna afka wa jami’an tsaro? 

Shin ko yaya  ya kamata a tunkari wannan matsala ta ‘yan aware da ke ci gaba da raba kawunan al’umma a Kamaru? 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan wannan maudu'in.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 15:00
  • 15:00
  • 15:00
  • 15:00
  • 15:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.