Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda tsananin zafi ya ci karo da lokacin azumin watan Ramadana

Wallafawa ranar:

Shirin a wannan mako zai ba da hankali ne akan tsananin zafin da ake fama da shi a wasu yankuna na Nahiyar Afirka,  a wannan shekarar ya tsananta inda a wasu sassa na tarayyar Najeriya lamarin ya dan wuce misali.Jihar Sokoto da ke Arewacin Najeriya, jiha ce da tun asali aka sani da tsanantar kowane juyin yanayi na Zafi ko na Sanyin Hunturu ko ma na yawan saukar Ruwan sama.Sai a latsa alamar sauti domin sauraron shirin.

yadda tsananin yanayin zafi ya jefa mutane cikin wahala
yadda tsananin yanayin zafi ya jefa mutane cikin wahala REUTERS - OGNEN TEOFILOVSKI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.