Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda manoman Najeriya suka tafka hasara a daminar bana

Wallafawa ranar:

A yau wannan shiri zai ba da hankali ne akan batun hasarar da manoma suka samu a yayin girbin kayayyakin da suka noma a Najeriya wadda gwamnatin kasar tace yakan kai sama da Nera triliya 3 a kowacce shekara .

Fasahar janyo ruwa daga rijiya ta bunkasa harkokin noma a Nijar
Fasahar janyo ruwa daga rijiya ta bunkasa harkokin noma a Nijar RFI/Sarah Tétaud
Talla

Sashen Hausa na Radio France International ya yi tattaki zuwa jihar Kano a Najeriya inda muka gana da masu ruwa da tsaki domin jin yadda ta kaya a wannan karo, Ado Hassan yakasai shine mataimakin sakatare janar na kungiyar manoman shinkafa ta kasa RiFAN, reshen jihar Kano ya kuma bayyana cewa anfi samun hasarar mafi girma akan kayan lambu  amma hakan bai tsaya a bangare guda ba domin hatsi ma ba a barshi a baya ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.