Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda saran maciji ke haddasa asarar dimbin rayuka duk shekara a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba ne kan illar dafin miciji ga lafiyar bil'adama dai dai lokacin da asibiti daya tilo da ke lura da wadanda suka gamu da cizon na maciji ke ganin koma baya.

Daruruwan mutane ke rasa rayukansu duk shekara sanadiyyar sara ko kuma cizon na Maciji.
Daruruwan mutane ke rasa rayukansu duk shekara sanadiyyar sara ko kuma cizon na Maciji. AFP/File
Talla

Asibitin wanda ke jihar Gombe a Najeriya yanzu haka na fuskantar kalubale rashin tafiyarwa ta yadda baya iya bayar da gudunmawa kamar yadda ya dace ga dimbin majinyatan da ke ziyartarshi bayan haduwa da cizon maciji.

Baya ga rashin wuta da rashin isassun jami'an kula da marasa lafiya, matsalar tsadar magunguna a asibitin na matsayin dalilin da ke hana mutane zuwa duba lafiyarsu ko da sun hadu da ibtila'in na cizon maciji.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin...........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.