Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Mutane dubu 131 suka kamu da cutar Kansa a bara a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin a wannan mako ya yi duba kan karuwar masu kamuwa da cutar kansa ko kuma Sankara koma Daji kamar yadda hausawa ke kira, cutar da a bara kadai Najeriya ta samu sabbin kamuwa akalla dubu 131 baya ga wasu dubu 78 da cutar ta kashe. 

Kwararren likitan ya ja hankali kan muhimmancin gaggauta mika kai ga likita da zarar an kamu da cutar kansa
Kwararren likitan ya ja hankali kan muhimmancin gaggauta mika kai ga likita da zarar an kamu da cutar kansa © Unsplash - Accuray
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.