Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Shawarwarin masana kan nau'ikan cutukan da ke barazana a lokacin Azumi

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutukan da ke tasiri a lokacin azumun watan Ramadan dama nau'ikan abincin da ya kamata masu irin cutukan su rika ma'amala da su.

Cikin wadannan nau'ikan cutuka akwai gyambn ciki da kuma cutar suga.
Cikin wadannan nau'ikan cutuka akwai gyambn ciki da kuma cutar suga. Getty Images/iStockphoto - ipopba
Talla

Shirin ya tattaro shawarwarin masana kiwon lafiya dana kwararru a bangaren abincin mai gina jiki game da abin da ya shafi nau'ikan abincin da basu da hadari da kuma wadanda ka iya ta'azzara wasu nau'ikan cuta a jikin dan adama musamman a irin wannan lokaci na azumin watan Ramadana.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.