Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Illar cutar cizon mahaukacin kare ga lafiyar dan adam

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya jari ce tare da Azima bashir Aminu a wannan mako ya mayar da hankali kan illar cutar cizon mahaukacin kare da aka fi sani da zangai ko kuma Rabies a turance, cutar da mutum kan dauka da zarar karen da ke fama da wata nau'in cuta ya cije shi, ko da ya ke akwai dabbobi da dama da ke haddasa kamuwa da cutar.

Wani kare da ake kokarin yi masa allurar rigakafi bayan kamuwa da rabies.
Wani kare da ake kokarin yi masa allurar rigakafi bayan kamuwa da rabies. (Photo : AFP/ Sonny Tumbelaka)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.