Kasuwanci
CBN ya tsawaita wa'adin daina karbar tsoffin kudi da kwanaki 10
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:46
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne kan wa’din kawo karshen amfani da wasu takardun kudin Nairar Najeriya, da babban bankin kasar ya tsawaita da karin kwanki 10 kacal bayan fuskantar matsalin lamba.
![Sabbin kudaden Najeriya.](https://s.rfi.fr/media/display/7d4e1d84-6b1f-11ed-8f61-005056bfb2b6/w:980/p:16x9/buhari%20on%20naira%204.jpg)