Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 43 (Yadda kungiyar ICRC ke sada iyalan da suka bace)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara a kowanne mako kan tabo yadda hukumar ICRC ke sada Iyalan da suka bace musamman a yankunan da suka gamu da rikici ko tashe-tashen hankula. Ayi saurare Lafiya

Wasu jami'an kungiyar agaji ta kasa da kasa ICRC, yayin taimakawa 'yan gudun hijira a garin Maiduguri da ke jihar Borno.
Wasu jami'an kungiyar agaji ta kasa da kasa ICRC, yayin taimakawa 'yan gudun hijira a garin Maiduguri da ke jihar Borno. © CC BY-NC-ND / ICRC / Mackenzie Knowles-Coursin
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.