Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 30 (Yadda ICRC ke sada iyalai)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, Shirin karo na 30 ya mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula. Hukumar Agaji ta ICRC ke daukar nauyin kawo muku wannan shirin tare da hadin guiwar RFI Hausa. Ku latsa alamar sautin dake sama domin sauraren cikakken shirin.

Sansanin yan gudun hijira dake yankin Bosso a Jamhuriyar Nijar
Sansanin yan gudun hijira dake yankin Bosso a Jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO / AFP
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.