Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 27 (Yadda ICRC ke sada iyalai)

Wallafawa ranar:

Manufar shirin Da Rabon Ganawa ita ce sake sada mutanen da suka rabu da iyalansu a sakamakon tashe-tashen hankula a yankin Tafkin Chadi musamman a arewa maso gabashin Najeriya. Kungiyar Agaji ta ICRC da RFI sun yi hadin guiwa domin sake sada wadannan mutane da 'yan uwansu. Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara na mayar da hankali ne kan yadda jama'a za su sake yin tozali da 'yan uwansu.

Sansanin yan gudun hijira a yankin Tafkin Chadi
Sansanin yan gudun hijira a yankin Tafkin Chadi Pierre Pinto/RFI
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.