Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 19 (Yadda ICRC ke sada iyalan da suka bace)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, yana mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula. Hukumar Agaji ta ICRC ke daukar nauyin kawo muku wannan shirin tare da hadin guiwar RFI Hausa. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.

Shugaban kungfiyar ICRC Peter Maurer yayin ziyara sansanin 'yan gudun hijira a kasar a Burkina Faso.
Shugaban kungfiyar ICRC Peter Maurer yayin ziyara sansanin 'yan gudun hijira a kasar a Burkina Faso. AFP
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.