Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abdulhakeem Garba Funtua kan yadda Isra'ila ke shirin yin gaban kanta wajen kai hari Rafah

Wallafawa ranar:

Kungiyar tarayyar Turai da Amurka sun gargadi Isra'ila a shirin da take yi na kai hari Rafah, duk da cewa alamu sun nuna cewa kasar bata da shirin dakatar da kudurin nata.

Tuni mutane suka fara tserewa daga Rafah
Tuni mutane suka fara tserewa daga Rafah AP - Hatem Ali
Talla

Danna alamar saurare don jin cikakkiyar tattaunawar tare da Bashir Ibrahim Idris

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.