Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Shu'aibu Idris Mikati game da kokarin maido da martabar naira

Wallafawa ranar:

Ga alama duk matakan da hukumomin Najeriya ke dauka wajen ceto darajar naira basu kai gasamun nasara ba, ganin yadda har ya zuwa yanzu ana sayar da Dalar Amurka guda sama da naira 1,500, daga cikin matakan baya-bayan nan da hukumar EFCC ta dauka akwai farautar masu hada-hadar kudaden ketare.

Nairar Najeriya da dalar Amurka
Nairar Najeriya da dalar Amurka REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Talla

Dangane da wannan matala, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki, Alhaji Shu'aibu Idris Mikati.

Ku latsa alamar sauti donjin yadda tattaunawar tasu ta gudana.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.