Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Dicko Abderrahmane kan sabuwar yarjejeniyar sojin Rasha da Nijar

Wallafawa ranar:

Kasar Rasha ta sanar da kulla sabuwar yarjejeniyar soji da Jamhuriyar Nijar, sakamakon ziyarar da tawagar gwamnatin sojin Nijar ta kai Moscow a karkashin jagorancin Firaminista Ali Mahamane Lamine Zein.

Bayan samun baraka da Faransa ne Nijar ta karfafa dangantakar da ke tsakaninta da Rasha.
Bayan samun baraka da Faransa ne Nijar ta karfafa dangantakar da ke tsakaninta da Rasha. AP - Sam Mednick
Talla

Dangane da tasirin wannan yarjejeniyar da kuma yadda zai taimakawa Nijar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Dicko Abderrahmane na Jami'ar Zinder, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.