Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Fati N'zi Hassane kan gargadin Oxfam game da matsalar dumamar yanayi

Wallafawa ranar:

Kungiyar Agaji ta Oxfam ta sake bayyana matukar damuwa a kan yadda manyan kamfanonin kasashen duniya suka sake kara yawan sinadarin da suke fitarwa wadanda ke gurbata muhalli, wanda kungiyar tace ya karu da kashi 16 daga shekarar 2019 zuwa yanzu. 

Wani manomi a yankin Sanmatenga na kasar Burkina Faso kenan, yayin da yake dab da girbe amfanin gonarsa.
Wani manomi a yankin Sanmatenga na kasar Burkina Faso kenan, yayin da yake dab da girbe amfanin gonarsa. © Irina Fuhrmann / AFP
Talla

Daraktan kungiyar dake kula da nahiyar Afirka, Fati N’zi Hassane tace manyan kasashen duniya dake da arzikin masana’antu na zama babban barazana ga rayuwar bil Adama a wannan duniyar. 

Dangane da rahotan da kungiyar ta fitar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Daraktar Oxfam ta Afirka, Fati N'zi-Hassan.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.