Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Kasim Garba Kurfi-Kan faduwar darajar Naira

Wallafawa ranar:

Darajar takardun kudin Najeriya na naira na ci gaba da faduwa a kasuwanin kudaden kasashen ketare, abinda ya as a karon farko aka sayar da dalar Amurka guda a kan sama da naira 1,200. 

Faduwar darajar Nairar na cigaba da walagigi da 'yan kasar
Faduwar darajar Nairar na cigaba da walagigi da 'yan kasar AFP - PIUS UTOMI EKPEI
Talla

Tuni wannan ya haifar da matsaloli ga jama’a da kuma masu kamfanoni da masana’antu, yayin da gwamnatin kasar ke ci gaba da daukar alkawarn shawo kan matsalar. 

Dangane da wannan, Bashir Ibrahim Idris ya tatatuna da masanin tattalin arziki, Dr Kasum Garba Kurfi, kuma ga yadda zantawar su ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.