Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

'Yan Isra'illa sun dawo daga rakiyar Netanyahu - Ehud Barack

Wallafawa ranar:

Yayin da aka cika kwanaki 10 da fara yakin Isra’ila da kungiyar Hamas ta Falasdinu, tashar talabijin na France 24 ta tattauna da tsohon Fira Ministan Isra’ila Ehud Barack wanda yace mutanen kasar sun dawo daga rakiyar Fira Minista Benjamin Netanyahu, dangane da mummunan harin da mayakan Hamas suka kai musu, yayin da yace Isra’ilar bata da makamar da ya wuce ta kaddamar da munanan hare hare a Gaza domin murkushe mayakan na Hamas baki daya. 

Tsohon Fira Ministan Isra’ila Ehud Barack
Tsohon Fira Ministan Isra’ila Ehud Barack © REUTERS/Corinna Kern
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.