Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Baba Usman Ngelzarma kan shirin Tibubu na sasanta manoma da makiyaya a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Bola ahmed Tinubu ya sha alwashin shawo kan rikicin da ake samu tsakanin manoma da makiyaya, abinda ke kai ga rasa dimbin rayuka da kuma asarar dukiyoyi.Tinubu ya bayyana cewar zai yi Nazari akan rahotan da aka gabatar masa, wanda ya bada shawarwari akan irin matakan da suka dace a dauka, domin yin aiki da su. 

Mutane 9 ne suka jikkata a wannan samame da 'yan bindiga suka kai wani kauye a karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara.
Mutane 9 ne suka jikkata a wannan samame da 'yan bindiga suka kai wani kauye a karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara. shakarasquare
Talla

Dangane da wanann mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah, Baba Usman Ngelzarma, kuma ga yadda zantawar su ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.