Janar Saleh Maina kan matakin ECOWAS game da makomar Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:47
Kungiyar ECOWAS ta amince da shirin kara rundunar soji ta wucin gadi wadda za’ayi amfani da ita wajen kai hari a kan sojojin da suka yi juyin Mulki a Nijar, muddin matakan da ake dauka na diflomasiya akan Jamhuriyar Nijar suka gaza haifar da ‘da mai ido.
Daukar wannan mataki ya biyo bayan taron da shugabannin kasashen yankin suka yi a Abuja.
Dangane da tasirin daukar matakin sojin ko kuma akasin sa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon kwamandan runduna ta 3 ta sojojin Najeriya, Janar Saleh Maina mai ritaya.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu