Achille Mbembe kan tsamin dangantaka tsakanin Faransa da kasashen Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Yayin da kasashen duniya ke ci gaba da kokarin ganin an shawo kan sojojin da suka kwaci mulki a Jamhuriyar Nijar su amince su koma a cikin barikokinsu, wani abu da ke ci gaba da daukar hankulan jama’a shi ne yadda wannan juyin mulki ke kara bayyanar da tsamin alaka tsakanin wasu al’ummomi na Afirka da kuma Faransa.
Farfesa Achille Mbembe, malamin tarihi kuma masanin kimiyar siyasa a jami’ar Witwatersrand a kasar Afirka ta Kudu, ya bayyana wa RFI wasu daga cikin dalilan yawaitar juye-juyen mulki a kasashen renon Faransa. Ga dai zantawar da aka yi da shi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu