Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ambsada Abdullahi Bindawa kan matakin ECOWAS akan juyin mulkin Nijar

Wallafawa ranar:

Sojojin da suka yi juyin mulki a Naijr na ci gaba da bijirewa duk wani yunkuri na tattauna da ECOWAS da zummar mayar da mulki hannun farar hula, yayin da suke barazanar mayar da martini mai karfi akan duk wata kasa ko kungiyar da ta afkawa kasar da yaki. 

Janar Abdourahmane Tchiani, shugaban gwamnatin sojin Nijar.
Janar Abdourahmane Tchiani, shugaban gwamnatin sojin Nijar. AP
Talla

Dangane da halin da ake ciki a Nijar, da kuma barazanar ECOWAS, Bashir Ibrahim Idris ya tatauna da Ambsada Abdullahi Bindawa, masanin harkar diflomasiya.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.