Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Abdulhakeem Funtua kan ficewar Rasha daga yarjejeniyar fitar da hatsi

Wallafawa ranar:

Kasar Rasha ta sanar da janyewar ta daga cikin yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine domin kai shi kasashen duniya, matakin da tuni ya jefa fargaba a kasashe matalauta da ke fuskantar hauhawan farashin kayan abinci. 

Wani jirgin dakon kaya a tekun Black Sea, yayin da suke jiran sahalewar MDD kafin fita da hatsi zuwa kasuwar duniya.
Wani jirgin dakon kaya a tekun Black Sea, yayin da suke jiran sahalewar MDD kafin fita da hatsi zuwa kasuwar duniya. REUTERS - YORUK ISIK
Talla

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce miliyoyin mutane ne za su shiga cikin ukuba sakamakon daukar wannan mataki. 

Dangane da illar wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abdulhakeem Garba Funtua na Babbar kwalejin Fasaha dake Kaduna, a tarayyar Najeriya.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.