Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Abdulaziz Yari kan shugabancin majalisun dokokin Najeriya

Wallafawa ranar:

Kokarin Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu na ganin sabbin zababbun ‘yan majalisun tarayya sun amince da zabin da aka musu na shugabannin da zasu jagorance su a majalisa ta 10 na ci gaba da fuskantar tirjiya daga wani bangare na ‘yan majalisun da kuma kungiyoyi daban daban a sassan Najeriya. 

Sanata Abdulaziz Yari
Sanata Abdulaziz Yari © premiumtimes
Talla

Rahotanni sun ce kungiyoyin kare hakkokin dimokiradiya da na ‘yan arewacin kasar na bukatar ganin an baiwa ‘yan majalisun damar zabin shugabannin su, maimakon yi musu dauki dora, wanda suka ce zai mayar da majalisar tamkar ‘yar ashin shata. 

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da daya daga cikin wadanda suka bijirewa matsayin jam’iyyar APC wajen shiga takarar shugabancin majalisar, wato Sanata Abdulaziz Yari.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.