A yau alhamis ne yarjejeniyar tsagaita wuta ta tsawon kwanaki 7 da bangarorin dake rikici da juna a kasar sudan suka rattabawa hannu ta fara aiki, bayan barkewar kazamin fada da manyan makamai da aka kwashe tsawon makwanni biyu ana yi da kuma ya yi sanadiyar rasa rayukan mutane sama da 500 wasu daruruwan dubbai suka tsere daga birnin na Khartum
Domin jin yadda mazauna birnin na khartum suka dau wannan mataki na tsagaita wuta Mahaman Salissou Hamisu ya tattauna da Fatahu Rahamaga.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu