Majalisar Dinkin Duniya tace mutane sama da 400 suka mutu ya zuwa wannan lokaci a rikicin kasar Sudan, yayin da sama da 3,500 suka samu raunuka daban daban.
Talla
Majalisar ta kuma kara da cewa daga cikin mutanen da suka mutu akwai yara kanana guda 9, bayan sama da 50 da suka jikkata.
Dangane da tabarbarewar wannan rikici, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abdulkair Muhammad Suleiman, masanin siyasar Sudan dake Jami’ar Abuja, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu