Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Arch Bishop Ignatius Kaigama, kan cika shekaru 10 na jagorancin Fafaroma Francis

Wallafawa ranar:

Shugaban Mabiya darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis ya cika shekaru 10 a karagar mulki, inda ya ke jagorancin mabiyansa a sassan duniya.A ranar 13 ga watan Marin na shekarar 2013 aka zabi Jorge Bergoglio domin maye gurbin Benedict na 16 wanda ya yi murabus.Fafaroma Francis na ci gaba da taka rawa wajen tattauna batutuwa da dama da suka hada da matsalar bakin haure da gurbacewar muhalli da kuma zaman lafiya.

Fafaroma Francis.
Fafaroma Francis. © REUTERS / GUGLIELMO MANGIAPANE
Talla

Dangane da cika wadannan shekaru 10, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Arch Bishop Ignatius Kaigama, shugaba mabiya darikar Katolika a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.