Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Reverend Yakubu Dauda kan ziyarar Fafaroma a Afrika

Wallafawa ranar:

Shugaban mabiya darikar Katolika na Duniya Fafaroma Francis ya fara ziyara a wasu kasashe na nahiyar Afrika ciki har da Jamhuriyyar Demokradiyyar Congo da kuma Sudan ta Kudu inda ake saran ya gabatar da jawabai masu alaka da kokarin kwantar da tarzoma a wasu yankunan kasashen masu fama da rikici. Dangane da wannan ziyara ta Fafaroma ne Faruk Muhammad Yabo ya tattauna da Reverend Yakubu Dauda daga jihar Sokoto ga kuma yadda tattaunawarsu ta gudana.

Shugaban darikar katolika na Duniya Fafaroma Francis.
Shugaban darikar katolika na Duniya Fafaroma Francis. ASSOCIATED PRESS - Rebecca Blackwell
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.