Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alh. Mukhtar Hussain: Kan kaddamar da jirgin kasa a Lagos

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon aikin zirga-zirgar jiragen kasa da gwamnatin jihar Lagos ta yi domin inganta harkokin sufuri a jihar.  Gwamnan Lagos Babajide Sanwo-Olu ya ce, idan an kammala aikin baki daya, jirgin zai rika dibar fasinjoji dubu 500 kowacce rana. 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fito daga cikin jirgin kasa da aka kaddamar a Lagos.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fito daga cikin jirgin kasa da aka kaddamar a Lagos. © Buhari Sallau
Talla

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da al'ummar jihar ke shan bakar wahala sakamakon cinkoson ababen hawa musamman a ranakun aiki a jihar ta Lagos.

Dangane da wannan gagrumin aiki, Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Mukhtar Hussain Jama’are, masanin tattalin arziki a Lagos.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.