Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Bedu dangane da ikirarin Buhari na samun nasara kan Boko Haram

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce lokacin da ya karbi ragamar mulkin kasar a shekarar 2015, mayakan Boko Haram na rike da kashi biyu bisa 3 na kananan hukumomin da ke jihar Borno da rabin kananan hukumomin da ke jihar Yobe da kuma wasu yankunan kananan hukumomin jihar Adamawa. Buhari ya shaidawa taron tsaron dake gudana a Mauritania cewar ya kashe kudin da ya zarce Dala biliyan guda wajen sayen makaman da akayi amfani da su wajen sake karbo wadannan yankuna daga ‘yan ta’addan. 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin taron kasashen Afirka da Amurke da ke gudana a Washinghton DC na kasar Amurka . 14/12/22
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin taron kasashen Afirka da Amurke da ke gudana a Washinghton DC na kasar Amurka . 14/12/22 © Bashir Ahmad
Talla

Dangane da wannan matsayi, Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Dakta Ahmed Bedu na Jami’ar Maiduguri, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.