Dakta Abbati Bako kan yadda AU ta sasanta rikicin kasar Habasha
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:35
Majalisar Dinkin Duniya da manyan kasashe da dama cikinsu har da Amurka da Birtaniya sun yaba da rawar da kungiyar kasashen Afirka ta dauka na sasanta rikicin kasar Habasha, wanda tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo ya jagoranta a Afirka ta Kudu.
Masana na bayyana cewar wannan ya dada tabbatar da cewar 'yan Afirka na iya sasanta rikicin su ba tare da sanya hannu kasashen Yammacin duniya ba.
Dangane da wannan nasara, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abbati Bako, mai sharhi akan siyasar duniya.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu